
Windows Internet Explorer 9 ga Windows 7
Takaitaccen bayyani
Windows Internet Explorer 9 tana sa shafukan yanar gizo naka su yi sheƙi da kuma aiki kamar sauran aikace-aikace na kan kwamfutarka.
A Wannan Shafin
Bayanan Sauri
| Sunan fayil: | IE9-Windows7-x86-hau.exe |
| Iri: | 9.0.7930.16406 |
| Kilobayit: | KB982861 |
| Kwanan watan da aka buga: | 25/5/2011 |
| Harshe: | Hausa |
| Nauyi abin da za a zazzagewa: | 17.8 MB |
| Kiyasin lokacin zazzagewa: | 44 minti 56K |
|
| Chanji Harshe: | |
Dubawa
Windows Internet Explorer 9 tana samar da shafukan yanar gizo da aikace-aikace da suke kama da kuma aiki kamar aikace-aikace na kwamfuta ta hanyar ƙarfin Windows.
-
Sauri: Internet Explorer 9 a ko yaushe tana da sauri. An tsara don ta yi aiki da hardware na kwamfutarka ta hanyar Widows, , Internet Explorer 9 tana samar da zane mai yawan gasje da suke da sauri da amsa kamar aikace-aikace da aka girka a kan kwamfutarka.
-
Haske: Internet Explorer tana sa mayar da hankali a kan shafukan Yanar Gizo da kake ƙauna tare da gani mai kyau da kuma ƙara yanki na gani da yake sa shafukan Yanar Gizo naka sheƙi. Haɗewar baiwa da taushi tare da Windows 7 yana samar da samun dama ta dannawa ɗaya zuwa ga aikace-aikacen Yanar Gizo da aka saka kai tsaye a Bar na Aiki.
-
Amintacce: Internet Explorer hanya ce da aka amince mata zuwa ga yanar Gizo saboda tana da hanyoyin tsaro masu yawa da aka ƙera ta da su, tsare sirri a kuma fasaha ta dogaro da za ta barka a tsare da kuma rashin katsewa a yayin bincikenka.
-
Mai Amfani: Goyon baya ga HTML5 da kuma daidaitaccen Shafin yanar gizo na zamani da aka tsara don yin amfani da GPU wanda ke nufin maki iri ɗaya wanda ba zai yi aiki a duk Yanar Gizo ba, amma yana aiki da sauri da kuma jin daɗin ƙwarewa ta hanyar Windows da kuma Internet Explorer 9.
Saman Shafi
Abubuwan da kwafuta ke bukata
- Tafiyarwa da ke da tallafi: Windows 7
-
- Windows 7
- Windows 7 tare da Service Pack 1
- Kwamfuta/ Mai Sarrafawa: Kwamfuta mai ɗauke da mai sarrafawa 233MHz ko sama (An shawarta mai sarrafawar Pentium)
- Mahardata: 512MB
- Sararin Hard Drive:70MB
- Allo: Babban VGA (800 x 600) ko allo mai haske mafi girma tare da launuka 256.
- Kayan Haɗi: Mahaɗi ko haɗin Intanet; Linzami na Microsoft, Microsoft IntelliMouse, ko naúrar nuni da ta zo ɗaya.
Saman Shafi
Umarni
- Danna maɓallin Zazzagewa a kan wannan shafin don fara zazzagewa.
- Yi ɗaya daga waɗannan masu zuwa:
- Don fara girkawa nan da nan, danna Buɗe ko Kunna wannan shiri daga wurin da yake a yanzu.
- Don yin kwafin zazzagewa zuwa ga kwamfutarka don girkawa a lokaci na gaba, danna Adana ko Adana wannan shirin a cikin rumbu.
Saman Shafi
Karin bayani
Wannan zazzagewar ta Windows Internet Explorer 9 ce ga Windows 7, Windows 7 SP1 kawai. Don zazzage Internet Explorer 9 ga sauran sigogin Microsoft Windows da ake goyin baya:
Saman Shafi
Saman Shafi