Office

  Microsoft Office Language Interface Pack 2007 – Hausa

  Chanji Harshe:
  Microsoft Office Language Interface Pack 2007 – Hausa ya ba da Hausa inta ce mai amfani ma yawan shiri Microsoft Office 2007.
  • Note:There are multiple files available for this download.Once you click on the "Download" button, you will be prompted to select the files you need.
   Iri:

   1

   Sunan fayil:

   LanguageInterfacePack.exe

   LIP_Help.chm

   Kwanan watan da aka buga:

   23/4/2010

   Girman Fayil:

   14.3 MB

   226 KB

    Microsoft Office Language Interface Pack 2007 – Hausa zai ba da Hausa intaface mai amfaneuser intaface:
    • Microsoft Office Excel 2007

    • Microsoft Office Outlook 2007

    • Microsoft Office PowerPoint 2007

    • Microsoft Office Word 2007
  • Tafiyarwa da ke da tallafi:

   Windows Vista Service Pack 2

    • Shirin kwamfuta da aka buƙata: Siga suits yare na asalina sigar na kowane Microsoft Office 2007 yana da Excel, Outlook, Powerpoint ko Word.
    • Buƙatar Wurin faifan Diski: A ƙarin wurin babban faifan diskin da aka yi amfani da shi ta shirin Office 2007 da aka girka yanzu-yanzu, za a buƙata 20 megabayit (MB) a wurin babban faifan diski.
   • Don ka girka wannan soka lodi:
    1. Soka lodi LanguageInterfacePack.exe fayil ta danna Soka lodi maɓalli (a sama) kuma adana fayil zuwa babban disƙ ka.
    2. Danna-sau biyu LanguageInterfacePack.exe Shirin fayil a kan babban faifan diskinka don ka tsara shiri.
    3. Ba bi umurni a kan allon ba don ka gama girkawa.
    4. In ka girka za a iya ganin fayil karantani ma Microsoft Office 2007 Language Interface Pack can be found a C:\Fayiloli Shiri\Kommon Fayiloli\microsoft shared\OFFICE12\LCID\LIPread.htm
    5. Ba tokara ingantawa Office 2003 tare da Office 2003 Language Interface Pack ga Office 2007 tare da Office 2007 Language Interface Pack. In kana so ka inganta tushen girkawan ka na Office 2003 zuwa Office 2007 tare da Office 2007 Language Interface Pack you should:
     • Mara girka Office 2003 Language Interface Pack
     • Ka gudanar da tsari Office 2007 kuma ka zaɓa zaɓin inganta.
     • In an gama Office 2007, ka girka da kuma tsara Office 2007 Language Interface Pack

     • Ba da ikon aikin samfur Office ɗinka:
     • In kana samun wuya wajen karanta duka Kod ɗin Girkawa a kan zance "Microsoft Office Activation Wizard", ko duka kod ɗin girkawa bai barbaza daidai in kana yin amfani da Microsoft® Office Language Interface Pack 2007, ka soke wizad kuma sauya zuwa samfur na hausa don ka ba da ikon aiki samfur Microsoft Office ka.


    Umurta na amfani:

    Don ka sauya Intafes Mai amfaninka zuwa yare na Microsoft Office Language Interface Pack 2007 – Hausa, bi waɗanan taƙoƙi:

    1. Loncin Saitunan Yare Microsoft Office 2007 daga Fara\Duka Shiri\Microsoft Office\Kayan aiki Microsoft Office menu.
    2. Zaɓa Barbaza Yaren taɓ kuma a ciki Ka barabza menu-menu da akwatuna zance Microsoft Office a ciki: jeri ta- kasa, zaɓa yare wanda kana so ka barbaza. Kar ka zaɓa yare na barbaza na asali.
    3. A cikin Barbaza Yare taɓ ka na da zaɓin don ka barbaza Office ka ya yi daidai da barbaza Windows. Za a lissafa yaren Windows ɗinka na yanzu. In kana so ka barbaza Office ya yi daidai da barbaza Windows ka zaɓa Ka yi saiti yare barbaza Microsoft Office don ya yi daidai da yare barbza Windows akwati zaɓa. Wannan saitin zai sake rubutu zaɓin da ka yi a cikin Barbaza menu-menu da akwatuna zance Microsoft Office jeri.
    4. A cikin Gyara Yaren taɓ ka zaɓa yare da ka bukata don ya ba ka iko aiki daga Tsamamme Gyara Yaren lissafa kuma danna Ƙara. Ka lissafa yare da ka zaɓa a cikin Gyara Yaren da Ba iko aikin sa jeri.
    5. A cikin Gyara Yaren taɓ zaɓa yare da ka bukata zuwa gyarawa Yaren Firamarenka daga Firamare Gyara Yaren jeri.
    6. Danna akan TO maɓalli.

    Saitin yaren da ka zaɓa zai fara aiki a wani lokacin da ka fara afilikeshon na Office ɗinka.
    Kula: Ba zai iya sauya Taimakon zuwa yaren Microsoft Office Language Interface Pack 2007 – Hausa. Akwai Taimakon a cikin yaren girkawarka na ainihi.
    Ka sa saiti barbazawarka a cikin jerin ja-ƙasa zuwa tushen yare.

    Don ka cire wannan soka lodi:
     Ka bi waɗanan matakai akan Gida Windows XP ko Gwani Bugu:
    1. Katse dukannin shiraruwa.
    2. Danna-sau biyu Ƙara ko Cire Shiri tambari a cikin Wajen Sarrafa Windows.
    3. Danna Microsoft Office Language Interface Pack 2007 A cikin Shiri da an girka yanzu-yanzu akwati, sa'a nan ka danna Cire maɓalli.
    4. Ka bi umurni a kan allon.

     Ka bi waɗanan taƙoƙi akan Windows Vista:
    1. Fita a duka shiri.
    2. Danna-sau biyu Shiri da Bambancin tambari a cikin Windows Wajen Sarrafa.
    3. A cikin Mara girka ko Canza Shiri zaɓi, danna Microsoft Office Language Interface Pack 2007 – Hausa cikin Shiri da aka girka yanzu-yanzu akwai, sa'anan ka zaɓa Mara girka zaɓi.
    4. Ka bi umurni akan allon.

  Abubuwan da ake zazzagewa da su ka shahara

  Loading your results, please wait...

  Kyautar sabontan kwamfuta

  • Facen tsaro
  • Sabonta
  • Fakin Sabis
  • Direbobin Hadiwaya