Office

  Service Pack 3 ga Office Language Interface Pack 2007 (KB2526307)

  Chanji Harshe:
  Service Pack 3 yana samar da sabuwar sabuntawa ga Microsoft Office Language Interface Pack 2007.
  • Iri:

   1

   Sunan fayil:

   officelip2007sp3-kb2526307-fullfile-ha-latn-ng.exe

   Kwanan watan da aka buga:

   25/10/2011

   Girman Fayil:

   13.2 MB

   Kilobayit: KB2526307

  • Tafiyarwa da ke da tallafi:

   Windows 7, Windows Server 2003, Windows Vista, Windows XP


    • Wannan sabuntawa ta haɗa da samfurin da yake tafe:
     • Microsoft Office Language Interface Pack 2007, Sigar 32-bit

    • Yana goyon bayan Sigar Windows Installer: Mai Girkawar Window 3.1 ko ta sama
     • Windows Server 2003 Service Pack 1 ya haɗa da Windows Installer 3.1. Windows Installer 3.1 haka nan yana samuwa a zaman keɓaɓɓen zazzagewa a muhallin da yake tafe:

   • Note: Masana kan harkar sadarwa su waiwaya kan Ɓangarenushen masana harkar sadarwa section.

    Umarnan Girkawa
    Idan kana da Microsoft Office Language Interface Pack 2007, Sgar 32-bit, Aita ɗaya daga abibuwan da suke tafe:

    • Girka Service Pack 3 ga Office Language Interface Pack 2007 (KB2526307). Don yin wannan, Bi waɗannan matakan:
     1. Zazzage fayil ɗin .exe a kan maɓallin Zazzagewa a saman shafin, sannan a adana fayil ɗin a rumbunka.
     2. An shawarta ka rufe duk wasu shirye-shirye da kake kunnawa.

     3. A cikin Windows Explorer, danna fayil ɗin .exe file da ka ajiye a rumbunka, ka kuma bi umarnai na kan allon.


    Tushen masana kan harkar sadarwa
    Masana kan sadarwa da suke aiki a muhallai da aka gudanar za su iya neman cikakken tushe na tura sabuntawar Office a cikin wata ƙungiya a kan Office System Suites da kuma Shirye-shiryen TechCenter.

    Akwai zazzagewa ta wannan sabuntawa ta danna maɓallin Zazzage a saman shafin. Za ka iya danna fakitin zartarwa sau biyu don fara girkawa, ko fito da fayilolin faci(fayilolin MSP) ta amfani da wani layin umarni. Layin umarnin da kuma umaranai an haɗa su a cikin muƙalar Tushen Ilimi Makunnan layin umarni ga fakitocin Microsoft Self-Extractor (KB912203).

    Duba muƙalar Tushen llimi na Microsoft Sffar Service Pack 3 ga Office Language Interface Pack 2007 (KB2526307) don ƙarin bayani na gaba game da wannan sabuntawa.

  Abubuwan da ake zazzagewa da su ka shahara

  Loading your results, please wait...

  Kyautar sabontan kwamfuta

  • Facen tsaro
  • Sabonta
  • Fakin Sabis
  • Direbobin Hadiwaya