Yi amfani da fassara BayaniAllo ya nuna abubuwa nuni rubutu – kamar maballa, mashiga kuma da akwatuna zance – a wani harshe.
Note:There are multiple files available for this download.Once you click on the "Download" button, you will be prompted to select the files you need.
screentiplanguage_ha-latn-ng_32bit.exe
screentiplanguage_ha-latn-ng_64bit.exe
Canja harshe BayaniAllo ya nuna fassaran abubuwan nuni – kamar maɓalla, mashiga kuma da akwatuna zance – a wani harshe kuma ya taimaka mai amfani kewaye aikace-aikacen Microsoft Office da an sa a wani harshe da ba su fahimta ba.
Wasu misali inda ake amfani ne:
- Taimakan harshe biyu kuma da harshe mai yawa
- Injiniya mai taimako zai bada goyon baya ma harshuna da ba su fahimta ba
- Mai amfani zai amfani da Office ma 'ɗan lokaci a harshen ƙasar waje ko ma 'ɗan lokaci (mai amfani masu yawo)
- Yin amfani tare da harshen PC
Tafiyarwa da ke da tallafi:
Windows 7; Windows 8 Release Preview
-
Aikacen-aikace da Microsoft Office ya Goyu bayan su:
Microsoft Office Word 2013, Microsoft Office Excel 2013, Microsoft Office Outlook 2013, Microsoft Office PowerPoint 2013, Microsoft Office OneNote 2013, Microsoft Office Visio 2013, Microsoft Office Publisher 2013
Mai yiwuwa harshunan Asia ta Gabas da Rubutun Mai wuya buƙatan fayilolin goyon baya an riga. Wannan za a iya gama ta Inda ake sarrafa a ' Zaɓuɓɓukan Jiha da Harshe'.
A sa wannan saukarwa:
- Danna maɓallin Saukarwa akan wannan shafi.
- Yi ɗaya a waɗannan:
- A fara sawa nan da nan, danna Gudu.
- A ajiye saukarwa zuwa kamfuta ma sawa anjima, danna Ajiye.
- A soke sawa, danna Soke.
A kashe ko a canja Harshen Bayani allo:
- Danna maɓallin Fayil Office, zaɓi Zaɓuɓɓuka, zaɓi Harshe kuma saita BayaniHarshenAllo zuwa 'Dace Nunin Harshe?'.
A cire wannan saukarwa:
- Daga mashiga Fara, je ka Inda ake sarrafa.
- Danna sau biyu Ƙara/Cire Shiryawa.
- A jerin shiryawa da an sa a yanzu, zaɓi Harshen BayaniAllon Microsoft Office, kuma sa'anan danna Cire ko Ƙara/Cire. In akwatin zance ya nuna, bi umurni ka cire shiryawa.
- Danna E ko To ka tabbata wai kana so ka cire shiryawan.