Windows

  Ƙunshin Farfajiyar Yare na Windows 8 (LIP)

  Chanji Harshe:
  Ƙunshin Farfajiyar Yare na Windows 8 (LIP) yana ba da juzu'in farfajiyar Mai Amfani da aka fassara ga mafi girman yankunan da ake amfani da su na Windows 8.
  • Note:There are multiple files available for this download.Once you click on the "Download" button, you will be prompted to select the files you need.
   Iri:

   1.0

   Sunan fayil:

   LIP_ha-Latn-NG-32bit.mlc

   LIP_ha-Latn-NG-64bit.mlc

   Kwanan watan da aka buga:

   3/12/2012

   Girman Fayil:

   2.5 MB

   3.5 MB

    Ƙunshin Farfajiyar Yare na Windows (LIP) yana ba ku juzu'in sigar da aka fassara na mafi girman yankunan da ake amfani da su na Windows. Bayan girka LIP, ana nuna rubutu a cikin wizard, akwatunan zance, menu, da batutuwan Taimako da Tallafi a cikin yaren LIP. Rubutun da ba a fassara ba zai kasance a cikin tushen yaren Windows 8. Misali, idan kuka sayi sigar Windows 8 na Sifananci, kuma kuka girka yaren Catalan LIP, wani rubutun zai saura cikin Sifananci. Kuna iya girka LIP fiye da ɗaya akan gwauran tushe yare. Ana iya girka Windows LIPs a zaman duk ɗaba'o'in Windows 8.
  • Tafiyarwa da ke da tallafi:

   Windows 8

    • Don Buƙatun Tsari, danna nan

    • Don Umarnin Ayyananniyar Girkawa, danna nan

    1. Danna maɓallin Zazzage akan wannan shafin don fara zazzagewa, ko zaɓi yare daban daga Mazarin-jere.
    2. Aikata ɗayan masu zuwa:
     • Don fara girkawa kai tsaye, danna Gudanar.
     • Don adana zazzagewar a kwamfutarku don girkawa daga baya, danna Adana
    • Don Umarnin Bayan Girkawa, danna nan

    • Don Sanannun Batutuwa, danna nan

  Abubuwan da ake zazzagewa da su ka shahara

  Loading your results, please wait...

  Kyautar sabontan kwamfuta

  • Facen tsaro
  • Sabonta
  • Fakin Sabis
  • Direbobin Hadiwaya