Ƙunshin Farfajiyar Yare na Windows 8.1 (LIP) yana ba da juzu'in farfajiyar Mai Amfani da aka fassara ga mafi girman yankunan da ake amfani da su na Windows 8.1.
Note:There are multiple files available for this download.Once you click on the "Download" button, you will be prompted to select the files you need.
LIP_ha-Latn-NG-32bit.mlc
LIP_ha-Latn-NG-64bit.mlc
Ƙunshin Farfajiyar Yare na Windows (LIP) yana ba ku juzu'in sigar da aka fassara na mafi girman yankunan da ake amfani da su na Windows. Bayan girka LIP, ana nuna rubutu a cikin wizard, akwatunan zance, menu, da batutuwan Taimako da Tallafi a cikin yaren LIP. Rubutun da ba a fassara ba zai kasance a cikin tushen yaren Windows 8.1. Alal misali, idan ka sayi wata sigar Spanish na Windows 8.1, kuma aka Girka wani Catalan LIP, wasu rubutun za su bayyana a cikin Spanish. Kana iya girka LIP fiye da ɗaya a kan gwauran tushe yare. Ana iya girka Windows LIPs a zaman duk ɗaba'o'in Windows 8.1.
Tafiyarwa da ke da tallafi:
Windows 8.1
- Don Buƙatun Tsari, danna nan
- Don Umarnin Ayyananniyar Girkawa, danna nan
- Danna maɓallin Zazzage a kan wannan shafin don fara zazzagewa, ko zaɓi yare daban daga Mazarin-jere.
- Aikata ɗaya daga abubuwa da suke tafe:
- Don fara girkawa kai tsaye, danna Gudanar.
- Don adana zazzagewar a kwamfutarku don girkawa daga baya, danna Adana
- Don Umarnin Bayan Girkawa, danna nan
- Don Sanannun Batutuwa, danna nan