Mafi sauri. Mafi tsaro. Internet Explorer 11 shine yababben burauza don Windows 7.
IE11-Windows6.1-x64-ha-latn-ng.exe
Mafi sauri. Mafi tsaro. Internet Explorer 11 shine yababben burauza don Windows 7.
Tafiyarwa da ke da tallafi:
Windows 7 Service Pack 1; Windows Server 2008 R2 SP1
- Furoseson/ Kwamfuta: Kwamfuta mai ɗauke da furoseso 233MHz ko sama (An shawarta furoseson Pentium)
- Ƙwaƙwalwar ajiya: 512MB
- Sararin Rumbun Ajiya:70MB
- Allon kwamfuta: Babban VGA (800 x 600) ko allo mai haske da yawa tare da launuka 256.
- Wayoyin haɗi: Haɗin Modem ko Intanet; Linzamin Microsoft, Microsoft IntelliMouse, wata na’urar nuni mai jituwa.
- Danna maɓallin Zazzage a kan wannan shafin don fara Zazzagewar.
- Yi ɗaya daga cikin abubuwan da suke tafe:
- Don fara sanyawa nan-da-nan, danna Buɗe ko Kunna wannan shiri daga wurin yanzu
- Don kwafin saukewar a kwafutarka don sanyawa a wani lokaci a gaba, danna Adana ko Adana wannan shiri a rumbun ajiya