Internet Explorer

  Internet Explorer 11 ga Gwanayen IT da Masu Gina ta Sigar Windows 7 64-bit da kuma Sigar Windows Server 2008 R2 64-bit

  Chanji Harshe:
  Mafi sauri. Mafi tsaro. Internet Explorer 11 shine yababben burauza don Windows 7.
  • Iri:

   11.0.0.0

   Sunan fayil:

   IE11-Windows6.1-x64-ha-latn-ng.exe

   Kwanan watan da aka buga:

   6/11/2013

   Girman Fayil:

   54.7 MB

   Kilobayit: KB2841134

    Mafi sauri. Mafi tsaro. Internet Explorer 11 shine yababben burauza don Windows 7.
  • Tafiyarwa da ke da tallafi:

   Windows 7 Service Pack 1, Windows Server 2008 R2 SP1

    • Furoseson/ Kwamfuta: Kwamfuta mai ɗauke da furoseso 233MHz ko sama (An shawarta furoseson Pentium)
    • Ƙwaƙwalwar ajiya: 512MB
    • Sararin Rumbun Ajiya:70MB
    • Allon kwamfuta: Babban VGA (800 x 600) ko allo mai haske da yawa tare da launuka 256.
    • Wayoyin haɗi: Haɗin Modem ko Intanet; Linzamin Microsoft, Microsoft IntelliMouse, wata na’urar nuni mai jituwa.
    1. Danna maɓallin Zazzage a kan wannan shafin don fara Zazzagewar.
    2. Yi ɗaya daga cikin abubuwan da suke tafe:
     • Don fara sanyawa nan-da-nan, danna Buɗe ko Kunna wannan shiri daga wurin yanzu
     • Don kwafin saukewar a kwafutarka don sanyawa a wani lokaci a gaba, danna Adana ko Adana wannan shiri a rumbun ajiya

  Abubuwan da ake zazzagewa da su ka shahara

  Loading your results, please wait...

  Kyautar sabontan kwamfuta

  • Facen tsaro
  • Sabonta
  • Fakin Sabis
  • Direbobin Hadiwaya