Windows

  Fakin Intafas Yare Windows Vista

  Chanji Harshe:
  Windows Vista Language Interface Pack (LIP) yana bayarwa wani ɓangare Intafas Mai amfane wanda an fassara don sashe Windows Vista wanda an fi amfani da
  • Iri:

   1.0

   Sunan fayil:

   LIP_ha-Latn-NG.mlc

   Kwanan watan da aka buga:

   22/5/2009

   Girman Fayil:

   2.5 MB

    Windows Vista Language Interface Pack (LIP) na Windows Vista yana bayarwa wani ɓangare sigar fassara na sashe Windows wanda an fi yi amfani da. Bayan girkawa LIP, tesks na cikin maye, akwatuna zance, menus, batutuwa Taimakon da Tallafi, da waɗansu abubuwa na cikin intafas mai amfane, za fito da su da yare LIP. Tesks wanda ba yi fassara ba, za sa shi a cikin yaren asali na Windows Vista. A misali, in ka saya sigar Windows Vista na Spanish, kuma ka girka LIP na Katalan, waɗansu tesks za su zama a yaren Spanish. Kana iya girka LIP da ya wuce ɗaya, don haka kowane mai amfane zai iya barbaza intafas mai amfane an yare da ake so.
  • Tafiyarwa da ke da tallafi:

   Windows Vista

    • Microsoft Windows Vista
    • Intafas mai amfane da waɗannan yare: Ingilishi
    • 4.63 Mb fanko wurin aikalodin
    • 15 Mb fanko wurin tsarawa

    Dakali mai tokara: LIPs yana aiki da sigar Windows Vista na 32-bit don haka ba za iya girka akan sigar Windows wanda ya rigaya ko sigar Windows Vista na 64-bit.
    1. Danna maɓallin Aikalodin na kan wannan shafi don ka fara aikalodin, ko zaɓi wani dabam yare daga jerin soke ƙasa sai ka danna Jeka.
    2. Ka gwada ɗaya daga cikin waɗanna:
     • Don ka samu hanya fara girkawa nan da nan, ka danna Buɗe ko Gudana wannan programi daga wurin sa na yanzu.
     • Don ka samu hanya kwaikwaya aikalodin ɗin zuwa kwamfutaka don girkawa anjima, ka danna Adana ko Adana wannan programi a cikin diski.

  Abubuwan da ake zazzagewa da su ka shahara

  Loading your results, please wait...

  Kyautar sabontan kwamfuta

  • Facen tsaro
  • Sabonta
  • Fakin Sabis
  • Direbobin Hadiwaya