+ Offers in-app purchases
Buƙatun Sistem

Bayani

Microsoft Excel Mobile shi ne ka’ida mafi kyau don yin bita, sabuntawa, da kuma ƙirƙirawa maƙunsar bayanai a kan wayoyi da ƙananan kwamfutoci na Windows (da suke da girman allo na incoci 10.1 ko mafi ƙarami). *On January 12, 2021 this app will reach End of Support on phones using Windows 10 Mobile. Learn more at https://aka.ms/OfficeWindows10MobileEOS.* *** Don a ƙirƙira da kuma gyara maƙunsar bayanai a kan kwamfutoci na tebur, kwamfutocin tafi-da-gidanka, manyan ƙananan kwamfutoci, da kuma tare da Continuum* don wayoyi, ana buƙata wata rajistar Office 365. Don ƙarin bayani, duba buƙatun da suke tafe. *** MAƘUNSAR BAYANAI A KAN TAFIYA • Maƙunsar bayanai suna fitowa gagarumi a kan wayarka da ƙananan kwamfutocinka: Sinadarai, zane-zanen lissafi, jadawalai, da tsarin sharadi suna a wajen dukansu. • Ci gaba daga inda ka bari: Excel yana tuna da inda kake, ko ma idan ka sauya tsakanin na’urori. YI BITA KUMA SABUNTA DAGA KO’INA • Iso ga fayilolinka daga ko’ina, godiya ga haɗewa tare da OneDrive, SharePoint, da Dropbox. • Yi canje-canje masu sauri da taɓan yatsanka. Ja ginshiƙai kuma matsar da falle-fallen alƙaluman lissafi. Ƙwanƙwasa don a ƙara bayanai, tsara zane-zanen lissafi, da kuma kewaye manyan maƙunsar bayanai. • Kada ka damu da adanawa. Idan kana yin gyara a kan ƙaramar kwamfutarka ko wayarka, Excel yana adanawa aikinka haka nan ba ka buƙata yin shi kuma. • Raba maƙunsar bayanai naka da wasu ƙwanƙwasawa, kuma gayyace wasu su yi bitan su. • Samu umarni na daidai da sauri. Gaya Mun yana kai ka zuwa ga fuskar da kake buƙata. ƘIRƘIRA DA TABBACI • Yi amfani da wayarka kamar wata Kwamfutar kai don gyara da kuma yi bita maƙunsar bayanai a kan wani babban allo. • Tayar da ayyukanka da shiryayyun zane-zane masu tanadin-lokaci. • Ƙara sinadarai da wani kibod na kan layi wanda yake da ayyuka na gamagari da aka gina daidai a ciki. • Yi amfani da zaɓuɓɓukan cikakken tsarawa da shinfida, da aka saba da don bayyana shawararinka. • Tsari da shinfida na maƙunsar bayanai suna tsaya mara layani kuma suna fito gagarumi—kome na’urar da kake yi amfani da. • Bincike bayanai da ganowa ta yin amfani da iri-irin zanen lissafi sabo ful kamar zane-zanen lissafi na Treemap, Sunburst, da Waterfall. BUƘATU An gina wannan siga ta Excel don wayoyi da ƙananan kwamfutoci (masu girman allo na inci 10.1 ko mafi ƙanƙana). A kan waɗancan na’urori, kana iya duba, ƙirƙira, da kuma gyara maƙunsar bayanai na Excel a kyauta. Kana buƙata wata rajistar Office 365 mai dacewa don ka yi amfani da ingantaccen fuskoki. Ƙara koyo a www.office.com/information. A kan ƙananan kwamfutoci, kwamfutocin tafi-da-gidanka, da kwamfutoci na tebur mafi babba, kana iya duba maƙunsar bayanai a kyauta. Ana buƙata wata rajistar Office 365 mai dacewa don ƙirƙira da kuma gyara maƙunsar bayanai. Office 365 ya kuma haɗa sigogin destof mafi kwanan nan na Word, Excel, PowerPoint, OneNote, da Outlook—da aka yaba don a yi amfani da su a kan kwamfutoci na tebur da kwamfutocin tafi-da-gidanka. Kana iya yi rajista don Office 365 a cikin ka’idar, kuma ka samu wata ɗaya a kyauta idan kana yi rajista a lokacin farko. * Continuum don wayoyi yana samuwa kawai a wasu wayoyin biyan kuɗi na Windows 10. Ana buƙata ƴan haɗin kwamfuta mai dacewa da Continuum, tare da wani allon kwamfuta na waje wanda yake goyi bayan shigarwar HDMI.

Hotunan allo

Additional information

An wallafa ta

Microsoft Corporation

Copyright

© Microsoft Corporation

Kwanan watan saki

12/8/2014

Approximate size

MB 182.07

Kimantawar Shekara

Ga ƴan shekaru 3 zuwa sama

Ɓangare

Ƙwazon aiki

This app can

Yi amfani da makurofon ɗinka
Iso ga haɗin intanet ɗinka
Iso ga hanyoyin sadarwa na gida ko aiki ɗinka
Yi amfani da abokan ma'amala ɗinka
Yi amfani da laburaren daftarorin aiki ɗinka
Yi amfani da bayanan hurumi na kamfaninka
enterpriseCloudSSO
Ba da ma'ana dokokin takamaiman-kamfani don na'urarka
previewStore
Yi amfani da takardun shaida na sofwaya da hadwaya da suke samuwa a kan na'urarka
Dokokin ba da lasisi na sofwayan matantanci
userSystemId

Girkawa

Samu wannan ka'ida yayin da ka shiga zuwa asusun Microsoft ɗinka kuma girka a kan na'urorin Windows 10 ɗinka.

Ana goyi bayan harshe

English (United States)
English (United Kingdom)
Afrikaans (Suid-Afrika)
አማርኛ (ኢትዮጵያ)
العربية (المملكة العربية السعودية)
Azərbaycan Dili (Azərbaycan)
Bosanski (Bosna I Hercegovina)
Беларуская (Беларусь)
Български (България)
বাংলা (বাংলাদেশ)
Català (Català)
Čeština (Česká Republika)
Dansk (Danmark)
Deutsch (Deutschland)
Ελληνικά (Ελλάδα)
Español (España, Alfabetización Internacional)
Español (México)
Eesti (Eesti)
Euskara (Euskara)
فارسى (ایران)
Suomi (Suomi)
Filipino (Pilipinas)
Français (Canada)
Français (France)
Galego (Galego)
Hausa (Najeriya)
עברית (ישראל)
हिंदी (भारत)
Hrvatski (Hrvatska)
Magyar (Magyarország)
Indonesia (Indonesia)
Íslenska (Ísland)
Italiano (Italia)
日本語 (日本)
Қазақ Тілі (Қазақстан)
ភាសាខ្មែរ (កម្ពុជា)
ಕನ್ನಡ (ಭಾರತ)
한국어(대한민국)
ລາວ (ລາວ)
Lietuvių (Lietuva)
Latviešu (Latvija)
Македонски (Република Македонија)
മലയാളം (ഇന്ത്യ)
Bahasa Melayu (Malaysia)
Norsk Bokmål (Norge)
Nynorsk (Noreg)
Nederlands (Nederland)
Polski (Polska)
Português (Brasil)
Português (Portugal)
Română (România)
Русский (Россия)
Slovenčina (Slovensko)
Slovenščina (Slovenija)
Shqip (Shqipëri)
Српски (Србија)
Srpski (Srbija)
Svenska (Sverige)
Kiswahili (Kenya)
தமிழ் (இந்தியா)
తెలుగు (భారత దేశం)
ไทย (ไทย)
Türkçe (Türkiye)
Українська (Україна)
O‘Zbek (Oʻzbekiston)
Tiếng Việt (Việt Nam)
中文(中国)
中文(台灣)Report this product

Shiga don a yi rahoto wannan ka'ida zuwa ga Microsoft