Buƙatun Sistem

Bayani

Lumia Camera ita ce mafi kyawun manhajar kyamara don na'urar Lumiyar ka. Hotuna masu rai na ƙara motsi don dawo da hotunan ka kai tsaye cikin naɗin kundin kyamara da Lumia Storyteller. Kowasu irin hotuna da bidiyoyi da ka ɗauka a cikin Lumia Cinemagraph da Lumia Refocus za su bayyana a matsayin Hotuna Masu Rai, za su buga da zarar ka yi burauzin ɗin su a cikin naɗin kundin kyamara. Za ka iya amfani da yanayi na ato yayin da kake so ka nuna sannan ka ɗauka, ko kuma ka tsallaka zuwa ga cikakkiyar kulawa ta hannu don ƙirƙirar kammalallen haɗawa. Game da aikin hoto, jeri mai tsabta babbar hanya ce mai sauƙi ta ɗauka da hada jerin hotuna. Sabo a wannan Nau'i: - Sabon Suna; Lumia Camera. - Tsaida matsala Sabo cikin 4.7.2.5 da Cyan: - Goyon bayan hotuna masu rai - Bi da bi na daidaiton ato don sauri wurin daidaituwa - Kewayayyen sauti wurin ɗaukan bidiyo - Sabon naɗin kundin kyamara tare da cikakken zartawar zuƙo wa dana cikin layin bugawa na bidiyoyi, cinemagraphs, jeri mai tsabta da Hotunan Refocus. - Lumia Camera haɗe take da Lumia Creative Studio da Bidiyo na Lumia Video Trimmer don shirya hotunan ka da bidiyoyi Hotuna Masu Rai da bi da bi na daidaiton ato na aiki kan Lumia 930, 1520 ko alamar dake gudanar da sabuntawar Softwayar Lumia Cyan. Don samun sabuwar sabuntawar softwaya don wayarka, tafi zuwa Saituna > Sabunta Waya. Lumia Camera na aiki sosai a kan wayar dake aiki da sabunta softwayar Lumia Cyan, amma tana aiki kaɗan a kan wayoyin da suke da sabunta Lumia Amber ko kuma sabuwa. Samu ƙarin bayani game da sabunta softwayar Lumia Denim akan layi a microsoft.com/mobile/lumia-update. Keɓaɓɓe don Lumia

Hotunan allo

Additional information

An wallafa ta

Microsoft Mobile

Developed by

Microsoft Mobile

Kwanan watan saki

14/6/2013

Approximate size

MB 15.78

Kimantawar Shekara

Ga ƴan shekaru 3 zuwa sama

Ɓangare

Hoto & bidiyo

Girkawa

Samu wannan ka'ida yayin da ka shiga zuwa asusun Microsoft ɗinka kuma girka a kan har na'urorin Windows 10 goma ɗinka.

Ana goyi bayan harshe

English (United States)
Afrikaans (Suid-Afrika)
العربية (المملكة العربية السعودية)
Azərbaycan Dili (Azərbaycan)
Беларуская (Беларусь)
Български (България)
Català (Català)
Čeština (Česká Republika)
Dansk (Danmark)
Deutsch (Deutschland)
Ελληνικά (Ελλάδα)
English (United Kingdom)
Español (España, Alfabetización Internacional)
Español (México)
Eesti (Eesti)
Euskara (Euskara)
فارسى (ایران)
Suomi (Suomi)
Filipino (Pilipinas)
Français (Canada)
Français (France)
Galego (Galego)
Hausa (Najeriya)
עברית (ישראל)
हिंदी (भारत)
Hrvatski (Hrvatska)
Magyar (Magyarország)
Indonesia (Indonesia)
Italiano (Italia)
日本語 (日本)
Қазақ Тілі (Қазақстан)
한국어(대한민국)
Lietuvių (Lietuva)
Latviešu (Latvija)
Македонски (Република Македонија)
Bahasa Melayu (Malaysia)
Norsk Bokmål (Norge)
Nederlands (Nederland)
Polski (Polska)
Português (Brasil)
Português (Portugal)
Română (România)
Русский (Россия)
Slovenčina (Slovensko)
Slovenščina (Slovenija)
Shqip (Shqipëri)
sr-latn-cs
Srpski (Srbija)
Svenska (Sverige)
ไทย (ไทย)
Türkçe (Türkiye)
Українська (Україна)
O‘Zbek (Oʻzbekiston)
Tiếng Việt (Việt Nam)
中文(中国)
中文(台灣)

Bayanin Mawallafi

Lumia Camera website


Report this product

Shiga don a yi rahoto wannan ka'ida zuwa ga Microsoft