Buƙatun Sistem

Bayani

Wannan manhajar ta Windows Phone 8.1 ce. Don na'urorin Windows 10, manhajar Kyamarar da aka gina a ciki na aiki da kyau. Sabuwar Lumia Camera tana da sauri da sauki fiye da waɗanda suka gabace ta, yayin samar da sababbin sigogi masu ban sha'awa. Yi amfani da yanayi na ato a yayin da kake so ka nuna sannan ka ɗauka cikin sauƙi ko kuma ka sauya zuwa ga cikakken sarrafawa na hannu don kirkiran cikakken sabon shiri. CIkakken Ɗauka na bada sabuwar hanyar ɗaukan duniyar dake kewaye da kai, mayar da ita mai sauri da sauki don samun cikakkeken ɗauka. Yi dogon danni don ka dauki bidiyo cikin 4K resolution (8.3 megapixels kan 24 faifai a sakon), ko cikin cikakken HD tare da Lumia 830, sannan ka cire babban harbi cikin bidiyoyin ka ta hanyar dibowa ta Lumia Moments icon cikin kamera roll. Cikakken Dauka za baka damar kirkiran hotuna mafi kyau, ko cikin mawuyacin halaye ne. Harba sannan kuma ka gyarashi don cikakken harbi - babu bukatar dadaita saituna kafin sanya hannu. Cikakken dauka hade da ninkin karfi don samun cikakken sakamako a koda yaushe. Kana iya gyara hotunanka ta hanyar dibowa daga Cikakken Dauka da kayan aikin bango cikin nadin kundin hoto. Hotuna masu rai na dawo da hotuna kai tsaye cikin nadin kundin hoton ka da kuma Lumia Storyteller. Duk wasu hotuna da bidiyo daka harba cikin Lumia Cinemagraph da Lumia Refocus shima zai kara bayyana kamar hotuna masu rai, kana binciken cikin su. Abinda yake sabo cikin Lumia Camera 5: - Yana da saurin wurin kunnawa, ta hanyar makunni da kuma har har bawa - Daukan Yanzu - Cikakken Dauka -Sabon kagaggen algorithms don hoto mai inganci - Babban bidiyo don zartarwa (4K, 1440p) kan Lumia 930, 1520 da kayan aikin bango - Kawata zanen ka da gudu don samun damar fuskantar kamera, Lumia Selfie, Lumia Refocus da bangare na ukun idon kamera - Dayawan na sarrafawa don bidiyo. Saituna na kukatan karfafawa da na sarrafawa yanzu suma za'a iya anfani dasu lokacin daukan hoto Sabon Lumia Camera ana samunshi don Lumia 830, Lumia 930, Lumia kayan aikin bango da Lumia 1520 a matsayin bangaren Lumia Denim sabuntawa. Don samun sabuwar sabuntawar softwaya ta wayarka, tafi zuwa Saituna > Sabunta Waya. Samu ƙarin bayani game da sabunta softwayar Lumia Denim akan layi a microsoft.com/mobile/lumia-update. Keɓaɓɓe don Lumia

Hotunan allo

Additional information

An wallafa ta

Microsoft Corporation

Developed by

Microsoft Corporation

Kwanan watan saki

3/12/2014

Approximate size

MB 12.91

Kimantawar Shekara

Ga ƴan shekaru 3 zuwa sama

Ɓangare

Hoto & bidiyo

This app can

Yi amfani da wurinka
Yi amfani da kyamarar kwamfuta ɗinka
Yi amfani da makurofon ɗinka
Yi amfani da na'urorika da suke goyi bayan furotukol na Na'urar Farfajiyar Dan Adam (HID)
Iso ga haɗin intane ɗinka kuma yi aiki a zaman wata saba.
Yi amfani da bayanai da aka ajiye a kan wata na'urar wurin adana na waje
Yi amfani da laburaren hotuna ɗinka
Yi amfani da laburaren bidiyonka
Iso ga haɗin intanet ɗinka

Girkawa

Samu wannan ka'ida yayin da ka shiga zuwa asusun Microsoft ɗinka kuma girka a kan har na'urorin Windows 10 goma ɗinka.

This product needs to be installed on your internal hard drive.

Ana goyi bayan harshe

English (United Kingdom)
English (United States)
Afrikaans (Suid-Afrika)
العربية (المملكة العربية السعودية)
Azərbaycan Dili (Azərbaycan)
Беларуская (Беларусь)
Български (България)
Català (Català)
Čeština (Česká Republika)
Dansk (Danmark)
Deutsch (Deutschland)
Ελληνικά (Ελλάδα)
Español (México)
Español (España, Alfabetización Internacional)
Eesti (Eesti)
Euskara (Euskara)
فارسى (ایران)
Suomi (Suomi)
Filipino (Pilipinas)
Français (France)
Français (Canada)
Galego (Galego)
Hausa (Najeriya)
עברית (ישראל)
हिंदी (भारत)
Hrvatski (Hrvatska)
Magyar (Magyarország)
Indonesia (Indonesia)
Italiano (Italia)
日本語 (日本)
Қазақ Тілі (Қазақстан)
한국어(대한민국)
Lietuvių (Lietuva)
Latviešu (Latvija)
Македонски (Република Македонија)
Bahasa Melayu (Malaysia)
Norsk Bokmål (Norge)
Nederlands (Nederland)
Polski (Polska)
Português (Portugal)
Português (Brasil)
Română (România)
Русский (Россия)
Slovenčina (Slovensko)
Slovenščina (Slovenija)
Shqip (Shqipëri)
Srpski (Srbija)
Svenska (Sverige)
ไทย (ไทย)
Türkçe (Türkiye)
Українська (Україна)
O‘Zbek (Oʻzbekiston)
Tiếng Việt (Việt Nam)
中文(中国)
中文(台灣)


Report this product

Shiga don a yi rahoto wannan ka'ida zuwa ga Microsoft