Buƙatun Sistem

Bayani

OneNote littafin rubutu na dijital naka ne don ɗaukewa da kuma tsarawa komai a ƙetaren na’urorinka. Rubuta dabarunka, bi sawun bayanan aji da taro, darfa daga yanar-gizo, ko yi wani jerin abun-yi, kuma yi zane da zana dabarunka. BUGA, RUBUTA, KUMA YI ZANE • Rubuta ko’ina a kan shafin kuma saki tunaninka • Yi amfani da alƙalamin na’urarka ko yatsanka don rubuta da kuma yi zane da yawan iri-irin alƙaluma da kayayyakin haskakawa • Ɗauki bayanai a kan wani farin bayanbango, ko ƙara wani layuyyukan runbu ko da aka zana don yin zane da rubutawa da sauƙi ƊAUKA KOMAI • Ɗauki wani bayani cikin saurin ta dannawa maɓallin Rubutu a cikin Cibiyar Saurin iso ga da kuma a kan alƙaluma da ake goyi bayan* • Aika shafukan yanar-gizo, girke-girke, daftarorin aiki, da sauransu zuwa OneNote ta yin amfani da Share Charm, Microsoft Edge, Clipper, Office Lens, da yawan sauran ka’idodi da sabis-sabis ZAMA A TSARE • Binciko kuma samu komai a cikin rubuce-rubuce naka, da ya haɗa tawada na rubutun hannu da rubutu a cikin hotuna • Iso ga rubuce-rubuce mafi kwanan nan naka cikin sauri, cikakke da fara duba na ganowa na kowance shafi • Iso ga danna-ɗaya zuwa jere-jeren abun-yi tare da akwatunan sa alama A YI DON AIKIN GAYYA • Raba littattafin rubutu da rubuce-rubuce naka tare da abokan aiki, iyali, da abokanai • Tsara hutun shaƙatawa, raba bayanan taro ko rubuce-rubucen lacca tare da mutane tare da kai • Gyara rubuce-rubuce tare kuma duba canje-canje a ainihin lokaci KOYAUSHE TARE DA KAI • Rubuce-rubucenka suna yi tafiya tare da kai ko kana a gida, a cikin ofis, ko a kan hanya • Ana adanawa da kuma daidaita rubuce-rubuce ta otomatik a cikin taron hanyoyin sadarwa, haka nan kana samu mafi kwanan nan koyaushe a kan dukan na’urorinka • Littattafan rubutu suna fito yanda aka saba a kan dukan na’urorinka, haka nan kana iya ci gaba daga inda ka bari a kan kwamfuta ta tebur, ƙaramar kwamfuta, ko na’urar tafi-da-gidanka taka Bincika yanar-gizon, son mu a kan Facebook, bi mu a kan Twitter, kuma ziyarci bulogi don labarai mafi kwanan nan: onenote.com facebook.com/onenote twitter.com/msonenote blogs.office.com/onenote *Ana sayar da wasu yan haɗin kwamfuta dabam-dabam; mai dogara da hadwaya.

Hotunan allo

Additional information

An wallafa ta

Microsoft Corporation

Copyright

© Microsoft Corporation

Kwanan watan saki

16/7/2012

Approximate size

MB 156.01

Kimantawar Shekara

Ba a Kima ba

Ɓangare

Ƙwazon aiki

This app can

Yi amfani da kyamarar kwamfuta ɗinka
Yi amfani da makurofon ɗinka
Iso ga haɗin intanet ɗinka
Iso ga hanyoyin sadarwa na gida ko aiki ɗinka
Yi amfani da laburaren daftarorin aiki ɗinka
Yi amfani da bayanan hurumi na kamfaninka
Yi amfani da takardun shaida na sofwaya da hadwaya da suke samuwa a kan na'urarka
enterpriseCloudSSO
Ba da ma'ana dokokin takamaiman-kamfani don na'urarka
Kaɗa sauti a lokacin da ka'idar ba ta cikin dafa-goshi
unzipFile
userSystemId
Microsoft.storeFilter.core.notSupported_8wekyb3d8bbwe
Iso ga haɗin intane ɗinka kuma yi aiki a zaman wata saba.

Girkawa

Samu wannan ka'ida yayin da ka shiga zuwa asusun Microsoft ɗinka kuma girka a kan na'urorin Windows 10 ɗinka.

Izinin isa ciki

Mai ƙirar abun sayarwa ɗin yana amince cewa wannan abun sayarwa ya cika buƙatun izinin isa ciki, wanda yake sauƙaƙa shi domin kowa ya yi amfani da ita.

Ana goyi bayan harshe

English (United States)
English (United Kingdom)
Afrikaans (Suid-Afrika)
አማርኛ (ኢትዮጵያ)
العربية (المملكة العربية السعودية)
Azərbaycan Dili (Azərbaycan)
Беларуская (Беларусь)
Български (България)
বাংলা (বাংলাদেশ)
Bosanski (Bosna I Hercegovina)
Català (Català)
Čeština (Česká Republika)
Dansk (Danmark)
Deutsch (Deutschland)
Ελληνικά (Ελλάδα)
Español (España, Alfabetización Internacional)
Español (México)
Eesti (Eesti)
Euskara (Euskara)
فارسى (ایران)
Suomi (Suomi)
Filipino (Pilipinas)
Français (Canada)
Français (France)
Galego (Galego)
Hausa (Najeriya)
עברית (ישראל)
हिंदी (भारत)
Hrvatski (Hrvatska)
Magyar (Magyarország)
Indonesia (Indonesia)
Íslenska (Ísland)
Italiano (Italia)
日本語 (日本)
Қазақ Тілі (Қазақстан)
ភាសាខ្មែរ (កម្ពុជា)
ಕನ್ನಡ (ಭಾರತ)
한국어(대한민국)
ລາວ (ລາວ)
Lietuvių (Lietuva)
Latviešu (Latvija)
Македонски (Република Македонија)
മലയാളം (ഇന്ത്യ)
Bahasa Melayu (Malaysia)
Norsk Bokmål (Norge)
Nederlands (Nederland)
Nynorsk (Noreg)
Polski (Polska)
Português (Brasil)
Português (Portugal)
Română (România)
Русский (Россия)
Slovenčina (Slovensko)
Slovenščina (Slovenija)
Shqip (Shqipëri)
Српски (Србија)
Srpski (Srbija)
Svenska (Sverige)
Kiswahili (Kenya)
தமிழ் (இந்தியா)
తెలుగు (భారత దేశం)
ไทย (ไทย)
Türkçe (Türkiye)
Українська (Україна)
O‘Zbek (Oʻzbekiston)
Tiếng Việt (Việt Nam)
中文(中国)
中文(台灣)
sr-cyrl-cs
sr-latn-cs
অসমীয়া (ভাৰত)
বাংলা (ভারত)
Valencià (Espanya)
Cymraeg (Y Deyrnas Unedig)
Gaeilge (Éire)
Gàidhlig (An Rìoghachd Aonaichte)
ગુજરાતી (ભારત)
Հայերեն (Հայաստան)
Igbo (Nigeria)
ქართული (საქართველო)
कोंकणी (भारत)
کوردیی ناوەڕاست (کوردستان)
Кыргыз (Кыргызстан)
Lëtzebuergesch (Lëtzebuerg)
Reo Māori (Aotearoa)
Монгол (Монгол)
मराठी (भारत)
Malti (Malta)
नेपाली (नेपाल)
Sesotho Sa Leboa (Afrika Borwa)
ଓଡ଼ିଆ (ଭାରତ)
پنجابی (پاکستان)
ਪੰਜਾਬੀ (ਭਾਰਤ)
درى (افغانستان)
qut-gt
Runasimi (Peru)
Kinyarwanda (Rwanda)
سنڌي (پاکستان)
සිංහල (ශ්‍රී ලංකාව)
Српски (Босна И Херцеговина)
Тоҷикӣ (Тоҷикистон)
ትግርኛ (ኢትዮጵያ)
Türkmen Dili (Türkmenistan)
Setswana (Aforika Borwa)
Татар (Россия)
ئۇيغۇرچە (جۇڭخۇا خەلق جۇمھۇرىيىتى)
اُردو (پاکستان)
Wolof (Senegaal)
Isixhosa (Emzantsi Afrika)
Èdè Yorùbá (Orílẹ́ède Nàìjíríà)
Isizulu (I-South Africa)Report this product

Shiga don a yi rahoto wannan ka'ida zuwa ga Microsoft