Buƙatun Sistem

Bayani

Skype shi ne ke taimakon duniyar yin magana. Faɗi "barka da yau" ta wani saƙo na kai-tsaye, kira na murya ko bidiyo – gaba ɗaya a kyauta, duk kuwa da wace irin na'ura ake amfani da Skype. • "Kiraye-kirayen bidiyo" – Kada kawai ka ji sowa, ganta! Kasance tare da abokai da danginka 1 ko 24 a kan kiran bidiyo. Kalli murmushi da kukan kowanne lokacin da ka gaya masu "Muna cikin harka!!!" • Hira – Yi magana da mutane nan take. Aika saƙonni zuwa ga abokanka, ta hanyar hira tare da fuskoki masu motsi da kuma Mojis, ko ka ƙirƙiri wata ƙungiya ta taɗi don tsare-tsaren hutun mako da mutane har zuwa 300. • Raba – Ku yi aiki da yawa tare. Cikin sauƙi raba hotunanka, bidiyoyi, daftarorin aiki, da kuma fayiloli tare da iyalanda da kuma abokai. Ba kamar imel ba, a Skype za a iya tura har zuwa 300MBa fayil ɗaya. • Kiran bidiyo – Kana kunyar kyamara? Ka yi kiran murya ga kowa a kan Skype. Haka nan za ka iya kiran wayoyin hannu da wayoyin gidaje cikin farashi mai sauƙi. Wannan sigar ta Skype ana samunta ne kawai domin Windows 10. Idan kana gudanar da tsohuwar siga ta Window, ziyarci www.Skype.com domin zazzage Skype.

Hotunan allo

Additional information

An wallafa ta

Skype

Copyright

© 2014 Skype da kuma/ko Microsoft.

Kwanan watan saki

25/2/2012

Approximate size

MB 252.71

Kimantawar Shekara

Ba a Kima ba

Ɓangare

Zaman jama'a

This app can

Access all your files, peripheral devices, apps, programs and registry
Yi amfani da wurinka
Yi amfani da kyamarar kwamfuta ɗinka
Yi amfani da makurofon ɗinka
Yi amfani da na'urorika da suke goyi bayan furotukol na Na'urar Farfajiyar Dan Adam (HID)
Iso ga haɗin intanet ɗinka
Iso ga hanyoyin sadarwa na gida ko aiki ɗinka
Karanta kuma goge Saƙonnin Rubutu
Iso ga dukan layukan wayar a kan na'urarka
Yi amfani da ayyukan warwarar murya na IP na na'urarka
backgroundVoIP
Yi amfani da abokan ma'amala ɗinka
Karanta bayanin tuntuɓa
Dokokin ba da lasisi na sofwayan matantanci
Iso ga saittunanka daga lokacin da ka farkon shiga zuwa na'urarka
Iso ga bayanan shaidar Windows Phone ɗinka
Samu sarrafa bisa kan Windows Phone ɗinka
Yi amfani da SMS da RCS
Aika saƙonnin SMS da MMS
Karanta kuma rubuta dukan saƙonnin SMS da MMS
Bayyana allon a kan wata na'ura
hidTelephony
xboxTrackingStream
Yi sikani kuma haɗa na'ura da hanyoyin sadarwa na Wi-Fi
Rufe kansu da wundodi na kansu, kuma jinkirta rufewar ka'idarsu
Microsoft.storeFilter.core.notSupported_8wekyb3d8bbwe

Girkawa

Samu wannan ka'ida yayin da ka shiga zuwa asusun Microsoft ɗinka kuma girka a kan na'urorin Windows 10 ɗinka.

This product needs to be installed on your internal hard drive.

Ana goyi bayan harshe

English (United States)
English (United Kingdom)
Afrikaans (Suid-Afrika)
አማርኛ (ኢትዮጵያ)
العربية (المملكة العربية السعودية)
Azərbaycan Dili (Azərbaycan)
Беларуская (Беларусь)
Български (България)
বাংলা (বাংলাদেশ)
Català (Català)
Čeština (Česká Republika)
Dansk (Danmark)
Deutsch (Deutschland)
Ελληνικά (Ελλάδα)
Español (España, Alfabetización Internacional)
Español (México)
Eesti (Eesti)
Euskara (Euskara)
فارسى (ایران)
Suomi (Suomi)
Filipino (Pilipinas)
Français (Canada)
Français (France)
Galego (Galego)
Hausa (Najeriya)
עברית (ישראל)
हिंदी (भारत)
Hrvatski (Hrvatska)
Magyar (Magyarország)
Indonesia (Indonesia)
Íslenska (Ísland)
Italiano (Italia)
日本語 (日本)
Қазақ Тілі (Қазақстан)
ភាសាខ្មែរ (កម្ពុជា)
ಕನ್ನಡ (ಭಾರತ)
한국어(대한민국)
ລາວ (ລາວ)
Lietuvių (Lietuva)
Latviešu (Latvija)
Македонски (Република Македонија)
മലയാളം (ഇന്ത്യ)
Bahasa Melayu (Malaysia)
Norsk Bokmål (Norge)
Nederlands (Nederland)
Polski (Polska)
Português (Brasil)
Português (Portugal)
Română (România)
Русский (Россия)
Slovenčina (Slovensko)
Slovenščina (Slovenija)
Shqip (Shqipëri)
Srpski (Srbija)
Svenska (Sverige)
Kiswahili (Kenya)
தமிழ் (இந்தியா)
తెలుగు (భారత దేశం)
ไทย (ไทย)
Türkçe (Türkiye)
Українська (Україна)
O‘Zbek (Oʻzbekiston)
Tiếng Việt (Việt Nam)
中文(中国)
中文(台灣)

Bayanin Mawallafi

Skype website
Skype support

Ƙarin sharuɗɗa

Dokokin ɗa'ar ma'aikata na Xbox Live
Dokar sirri na Skype
Terms of transaction
sharuɗɗan lasisi na Skype
www.skype.com/go/tou

Report this product

Shiga don a yi rahoto wannan ka'ida zuwa ga Microsoft