Taƙaitawar Canje-canje zuwa Yarjejeniyar Sabis na Microsoft

Mun samar da taƙaitawar wasu daga cikin muhimmin canje-canje ga Yarjejeniyar Sabis na Microsoft. Domin gani duk canje-canje, karanta cikakken Yarjejeniyar Sabis na Microsoft a nan.

 1. A cikin batun, mun sabunta ranar bazawa zuwa Maris 1, 2018, kuma ranar tasiri zuwa Mayu 1, 2018.
 2. A gabatarwar, mun cire ambaton Sharuɗɗan Amfanin Xbox Live da Sharuɗɗan Amfanin Skype.
 3. A sashen Sirrinka, mun ƙara bayanai a kan manufofinmu da suka shafi tantancen tarin Bayani ƙarƙashin Jumlar Sirri ta Microsoft.
 4. A sashen Ƙunshiyarka, mun ƙara ambaton watsawa da rabawa.
 5. A sashen Dokokin Ɗa´ar, mun bayyana cewa an haramta amfanin harshe mai zagi da kuma aiki na yaudara. Kuma mun bayyana cewa ketaren Dokar Ɗa’ar Ma’aikata ta hanyar Ayyukan Xbox zai iya haifar da dakatarwa ko haramta daga shiga cikin Ayyukan Xbox, ƙunshe da asarar lasisin kunshiya, lokacin Kasancewar memba na Xbox Gold, da kuɗaɗen cikin asusun Microsoft da ke haɗin asusu ɗin.
 6. A sashen Amfani da Ayyuka & Goyon Baya, da kuma ko´ina cikin Sharuɗɗan, mun sabunta ambaton asusun Skype, wanda suke asusun Microsoft a yanzu. Mun bayyana cewa za mu iya bayar da sanarwar sabis ta hanyar imel, SMS ko ta sauran hanyoyi (misali ta hanyar saƙonni cikin-samfur). Kuma mun ƙara sabon sashe domin bayyana abin da ya faru a lokacin da aka soke ayyuka.
 7. A sashen Amfani da Manahajoji da Ayyuka na Wasu, mun bayyana cewa Manahajoji da Ayyuka zai iya ƙunshe da basira, haɗewa da bots. Kuma mun bayyana cewa Microsoft ba ta da alhaki gare ka ko wasu na bayani ko ayyuka da duk Manahajoji da Ayyuka na Wasu suka samar.
 8. A sashen Lasisin Manahaja, mun bayyana cewa ga wasu na’urori, mai yiwuwa an saka da farkon sofwaya don amfaninka ba kasuwanci ba.
 9. A sashen Sharuɗɗan Biyan Kuɗi, mun bayyan cewa don maimaita biyan kuɗi, ka ba wa Microsoft izini domin ajiye kayan aikin biyan kuɗi naka da kuma aiwatar da biyan kuɗi tare da shi. Mun bayyana cewa za mu iya tuna maka ta imel, ko ta wani hanya dabam, kafin an sabunta kowaɗane Ayyuka don wani sabon lokaci. Kuma mun ƙara sabon sashe ga hanyoyin biyan kuɗi ta asusun bank.
  Ga mabukaci wanda zauna a wajen United States, Europe da China, mun bayyana cewa Skype lissafta harajoji bisa ga adireshin wurin da kake da dangantaka da bayanin biyan kuɗinka.
 10. A sashen Abin da ake Kwangila kansa, mun sabunta abin da ake Kwangila kansa na Skype ga Ayyukan Skype maras biyan kuɗi kuma wanda mai biyan kuɗi zuwa ga Skype Communications S.a.r.l, 23-29 Rives de Clausen, L-2165 Luxembourg.
  Ga mabukaci wanda zauna a Australia, mun sabunta abin da ake Kwangila kansa, don Ayyuka da aka biya kuɗi, zuwa ga Microsoft Pty Ltd, 1 Epping Road, North Ryde, NSW 2113, Australia. Ga mabukaci wanda zauna a New Zealand, mun sabunta abin da ake Kwangila kansa, don Ayyuka da aka biya kuɗi, zuwa ga Microsoft New Zealand Limited, Level 5, 22 Viaduct Harbour Avenue, PO Box 8070 Symonds Street, Auckland, 1150 New Zealand.
  Ga mabukaci wanda zauna a China, domin manahajoji ko sauran kunshiyar dijital da aka samu ta hanyar Wurin Adana Windows a China (a kan na´urori da suke aiki tare da Windows 10 ko sababbin), mun sabunta abin da ake Kwangila kansa zuwa ga Hangzhou NetEase Zengying Technology Co., Ltd., wanda ke cikin Netease Building, No. 599, Wangshang Road, Binjiang District, Hangzhou, PRC.
 11. A sashen Iyakance Sanadiyyar, mun bayyana cewa iyakance ɗin ya shafi asarar ko keta na yarjejeniya.
 12. A sashen Sharuɗɗan Keɓaɓɓen-Sabis, mun bayyana cewa sharuɗɗan keɓaɓɓen-sabis suna aiki ne idan sun bambanta da sharuɗɗa na gaba ɗayan.
 13. A sashen Xbox, mun bayyana cewa idan ka yi rajista don Xbox Live ko karɓa Ayyukan Xbox, bayani game da wasanninka, za a bin-sawun hali da amfani da Ayyukan wasanni da Xbox naka kuma za a amfani dasu tare da masu ginin wasannin wani mutum dabam domin Microsoft da masu ginin wasannin wani mutum dabam zai iya yi aiki na wasanninsu da kuma kawo Ayyukan Xbox. Mun ƙara sababbin sassa ga Ayyukan Xbox’s Arena da Mixer, a kasuwa inda za a iya samun su, da kuma wani sabon sashe domin magance sofwaya mai yaudara da mai damuwa.
 14. A sashen Wurin Adana, mun bayyana cewa waɗannan Sharuɗɗa sun shafi amfani da Ayyukan Microsoft, da kuma ayyukan wanda Ayyukan Microsoft bayar da shi, amma a wasu lokuta, sharuɗɗan dabam dabam mai yiwuwa gudanar da sofwayan. Kuma mun bayyana cewa sashen Tantancewa da Kimantawa suna shafi duk Kayayyakin Dijital a cikin Wurin Adana ɗin.
 15. A sashen Fuskokin Iyalin Microsoft, mun tunatar da ka don yi bitar fuskoki da bayani da aka samar a hankali a lokacin da ka saye Kayayyakin Dijital don samun iso na iyali.
 16. A sashen Skype, mun ƙara sabon sashe ga fuskokin aika da karɓa kuɗi na Skype, a kasuwa inda za a iya samun su.
  Ga mabukaci wanda zauna a United States, mun bayyana cewa idan an rufe asusun Microsoft ɗinka, za a rasa ragowar kuɗin Skype da ba a yi amfani da shi ba da alaƙa da asusun Microsoft ɗinka, kuma ba za a iya dawo da shi ba.
  Ga mabukaci wanda zauna a Japan, mun bayyana cewa idan ka sayi Kuɗin Skype daga shafin yanar gizo na Skype, Kuɗin Skype ɗinka zai ƙare cikin kwanaki 180 bayan ranar sayen. Da zarar kuɗinka ya ƙare, ba za ka iya sami damar sake kunna ko amfani da shi ba.
 17. A sashen Bing, mun bayyana cewa Bing da MSN zai iya bayar da kunshiya ta hanyar Microsoft bots, manahajoji da tsare-tsaren. Mun sabunta sashen Wuraren Bing domin ƙunsa Wurin Mai ƙirar Bing. Kuma mun matsar da Shirin Microsoft Rewards zuwa sashen kansa.
 18. A sashen Cortana, mun bayyana cewa Ayyukan Cortana su ne don amfaninka na siiri, ba don kasuwanci ba. Kuma mun bayyana sharuɗɗanmu dangane da na´urori Cortana da aka ƙarfafa, sabuntawar sofwayan Cortana, da kuma amfani da manahajojin da ayyukan mutum dabam ta hanyar Cortana.
 19. A sashen Ayyukan Office, mun bayyana cewa Office 365 Home, Office 365 Personal, Office 365 University, Office Online, Sway, OneNote.com da kuma sauran rajistan Office 365 ko Ayyuka tare da alamar Office su ne don amfaninka ba kasuwanci ba, sai kana da hakkokin amfani mai kasuwanci ƙarƙashin yarjejeniya daban tare da Microsoft.
 20. A sashen Ayyukan Microsoft Health, mun cire ambaton Microsoft Health da kuma mun bayyana sharuɗɗa ga Basirorin Health Bots da HealthVault, a kasuwa inda za a iya samun su.
 21. Mun ƙara sabon sashe ga Shirin Microsoft Rewards namu, a kasuwa inda za a iya samun su.
 22. Ga mabukaci wanda zauna a United States, a sashen Sulhu da Babu Canzawa da Keɓewa daga Aiwatar Da Aikin Karar Rukuni, mun bayyana cewa jayayya don sulhu ƙunsa da wadanda game da talla, kasuwanci, sadarwa, cinikin sayenka, ko lissafin biyan kuɗi. Kuma mun taƙaita Dokar Sulhun Mabukacin AAA, R-14(a), wanda ya ba masu sulhu izini domin yi mulki cikin ikonsu da kuma sauran al'amuran farko, da bayyana cewa kotuna sun tilasta yarjejeniya naka da namu domin kawo sulhu don kowa.
 23. A sashen Sauran abubuwa, mun bayyana cewa sashen Keɓen Hakkoki da kuma Martani zaune bayan ƙarewar ko sokewar Sharuɗɗan.
 24. A sashen Keɓen Hakkoki da kuma Martani (wanda sunana a baya Abubuwa da ba Nema ba ne), mun sabunta sharuɗɗanmu game da keɓen hakkoki da kuma martani.
 25. A sashen Sanarwa, mun sabunta ranar haƙƙin mallaka zuwa 2018.
  Ga mabukaci wanda zauna a United States, mun ƙara shafin sanarwa game da haraji tare da bayanin harajin sayarwa/amfani na jiha da yanki a U.S.
 26. Mun yi bayyyanan sabuntawa zuwa Sharuɗɗan Lasisin Daidaitaccen Manahaja.
 27. Cikin dukanin Sharuɗɗan, mun yi yawancin canje-canje domin inganta fahimta da kuma magance nahawu, kuskuren bugawa da kuma irin al'amurran da suka shafi.