Fakitin Kayan Haɗi na Harshe na Microsoft® Office Language – Hausa
Fakitin Kayan Haɗi na Harshe na Microsoft Office - Hausa yana ƙara ƙarin nuni, taimako, ko kayan taskace rubutu dangane da harshen da kake girkawa.
Muhimmanci! Zaɓar wani yare da aka rattabo a ƙasa zai mauar da ɗaukacin shafin a wannan yaren.
Nau'i:
2016/2019
Kwanan Watan Da Aka Wallafa:
2016-03-11
Sunan Fayil:
Office2016_LAP_Readme_ha-latn-ng.docx
Girman Fayil:
21.1 KB
Fakitin Kayan Haɗi na Harshe na Microsoft Office - Hausa yana ƙara ƙarin nuni, taimako, ko kayan taskace rubutu dangane da harshen da kake girkawa.
Bayan an girka, iyawar aiki da zaɓuɓɓuka da suka dace na Fakitin Kayan Haɗi na Harshe na Microsoft Office - Hausa suna samuwa daga cikin manahajojin Office da kuma manahajar Fifikannin Harshe na Microsoft Office.Nau'ukan Tsarin Na'ura Da Ke Yi
Windows 10, Windows 7, Windows 8
- Don bayanai mafi sababbi a kan buƙatun Sistem duba mahaɗiBuƙatun Sistem na Office
Microsoft Windows 8 - 32 ko 64 bit OS
Microsoft Windows 10 - 32 ko 64 bit OS. (Don masu amfani na saya sau-ɗaya da Office 2019 Windows 10 shi ne OS kaɗai da ake tallafa )
Bayani:Don Allah tabbata a girka Fakitocin Sabis mafi sababba don Sarrafa Tsarin Kwamfuta naka don a tabbatar da tallafa mafi kyau don harshenka.
SofwayaWata siga ta tarin Office 2016 (ko mafi sabo) ko mai zama da kasa da take ƙunshi Microsoft Excel, Microsoft Lynx, Microsoft OneNote, Microsoft Outlook, Microsoft PowerPoint ko Microsoft Word zai tallafa Fakikin Kayan Haɗi na Harshe na Microsoft Office 2016 (ko mafi sabo) - Hausa.
Kwamfuta da ProsesoProseso na 1.6 GHz tare da tallafar SSE2 ko mafi sama; 4GB RAM; 2 GB RAM (32-bit) ko mafi sama
Gurbin diskiBugu da ƙari gurbin babban kundi da ake yi amfani da shi wajen girkakkun manahajoji na Office,- 4 GB na gurbin babban kundi da yake samuwa.
- Dukkan sauran buƙatu ɗaya ne kamar waɗansu na Office applicatio da kake yi amfani da su tare da Fakitin Kayan Haɗi na Harshe na Microsoft Office - Hausa.
Fakitin Farfajiyar Harshe na WindowsAna yaba a girka Fakitocin Farfarjiyar Harshe na Windows mafi sababbi don tallafawar harshe mafi kyau don Sarrafa Tsarin Kwamfuta naka da kuma manahajojin sofwata.
Kyawon Tarkacen Allon Kwamfuta ko Saitunan DPIAn ƙirƙiro yawan salo-salon rubutu don su karanta da ƙarin kyau a kyawon tarkace na 1366 x 768. Idan kana samun wuya karanta salon rubutu na harshenka sabunta saitunan nuna naa zuwa wannan kyawon tarkace ko mafi sama idan ake buƙata. A lura: muna shawarta ka yi amfani da manahajojin Office a saitin DPI na asali na Windows - 96 DPI. Yin amfani da saitin DPI na 120 yana iya jawo wata ƙwarewar mai amfani maras kyau a wasa manahajoji na Office ta ƙarwa girman zancen Office.
Zaɓuɓɓukan Yanki da Harshe Bugu da ƙari ana shawarta shi ke nanZaɓuɓɓukan Yanki da Harshea cikinWajen Sarrafa an saita zuwa harshen Fakitin Kayan Haɗi na Harshe na Microsoft Office - Hausa- Don a girka wannan Fakitin Kayan Haɗi na Harshe:
- ZazzageFakitin Kayan Haɗi HarsheFayil mai zazzagewa ta dannanwa wannan mahaɗiZazzage Mai girkawa Fakitin Kayan Haɗi na Harshe
- Idan Aka Gama Zazzage Zaɓi Gudana.
- Bi umurnun a kan allon don kammala girkawar.
Sauya farfajiyar mai amfani zuwa harshen Fakitin Kayan Haɗin na Harshe
Bayan an girka Fakitin Kayan Haɗi na Harshe, kana iya sauya harshen farfajiyar mai amfani zuwa (hausa) daga cikin manahojin ko daga manhajar Fifikannin Harshe na Microsoft Office.
Don a sauya harshen farfajiyar mai amfani daga Fifikannin Harshe:- Ƙaddamar daFifikannin Harshe na Office
- Daga jerin Zaɓi Harshen Gyaran Rubutuzaɓi harshen gyaran rubutu naka sai ka danna maɓallinSaita a zaman Na tanadaddeɗin.
- Daga jerin Zaɓi Harsunan Nuni da Taimakozaɓi nakaHarshen Nuni sai a dannaSaita a zaman Na tanadaddeɗin.
- Danna maɓalinTOɗin.
- Je kaFayil, Zaɓuɓɓuka, sa’an nan zaɓiHarshe.
- Daga jerin Zaɓi Harshen Gyaran Rubutuzaɓi harshen gyaran rubutu naka sai ka danna maɓallinSaita a zaman Na tanadaddeɗin.
- Daga jerin Zaɓi Harsunan Nuni da Taimakozaɓi nakaHarshen Nuni sai a dannaSaita a zaman Na tanadaddeɗin.
- Danna maɓalinTOɗin.
Canza harshen sifelin
Fakitin Kayan Haɗi na Harshe na Microsoft Office - (Hausa) yana iya ƙunshi kayan taskace rubutu a cikin harshenka. Ga yanda ake canza harshen furtawa don wani zaɓen rubutu:
Excel: Excel yana yin amfani da Ainihin saitin harshen gyarawa na Microsoft Soft don ƙuduci harshen furtawa na asali. Don a canza wannan, danna Fayil sa’an nan danna Zaɓuɓɓuka. Danna zaɓenTaskace rubutu sai ka zaɓi ɗaya daga cikin harsuna da suke samuwa daga jerin Harshen ƙamus ɗin.
Outlook, PowerPoint, Word da OneNote: Zaɓi rubutun da kake so ka duba furtawa, dannaSake duba, danna maɓallinHarshe, sa’an nan kuma danna zaɓen Saita Harshen Taskace Rubutu.Zaɓi harshen da kake so daga akwatin jerin sai da kanna TO.