This is the Trace Id: 65b3ce15a15f564443de2ccb80a8edf2

Kayan Gwaji na Microsoft Office 2013 - Hausa

Kayan Gwaji na Microsoft Office yana ƙyale gyara a cikin ƙarin harsuna.

Muhimmanci! Zaɓar wani yare da aka rattabo a ƙasa zai mauar da ɗaukacin shafin a wannan yaren.

  • Nau'i:

    2013

    Kwanan Watan Da Aka Wallafa:

    2020-01-29

    Sunan Fayil:

    proofingtools_ha-latn-ng-x64.exe

    proofingtools_ha-latn-ng-x86.exe

    Girman Fayil:

    826.9 KB

    775.9 KB

    Kana son bincika ƙaídojin rubutu na wani harshe da Office bai girka shi ba ta atomatik? Kana wurin da ya dace. Kayan Gwaji na Microsoft Office ya haɗa da cikakkun saitunan bita na Office da suke akwai a cikin wannan harshe. Kawai girka da kuma sake kunna Office, kayayyakin bita na harshenka zai shirya don amfani.
  • Nau'ukan Tsarin Na'ura Da Ke Yi

    Windows 7, Windows 8, Windows Server 2008 R2

    Wannan zazzagewar na aiki da shirye-shiryen da suke tafe:
    Microsoft Office Excel 2013
    Microsoft Office OneNote 2013
    Microsoft Office Outlook 2013
    Microsoft Office PowerPoint 2013
    Microsoft Office Word 2013
  • Don girka wannan zazzagewa:
    Girka kayayyakin bita:


    1. Zazzage fayilin ta danna maɓallin Saukewa (sama) da kuma adana fayilin a rumbunka.
    2. Kunna saitin shirin.
    3. A kan Karanta shafin Sharuɗɗan Lasisin Manhajar Microsoft, yi bitar sharuɗɗan, zaɓi akwatin zaɓin "Danna nan don yarda da Sharuɗɗan Lasisin Manhajar Microsoft " sannan a danna Ci gaba.
    4. Jagoran saitin yana aiki da kuma girka kayayyakin bitar.
    5. Bayan an kammala girkawar, sake kunna buɗaɗɗen aikace-aikacen Office ɗinka.


    Umurnan amfani: Kawai ka yi amfani da kayayyakin bita kamar yadda ka saba – yanzu za ka iya ganin su a cikin sabon harshe da aka girka. Alal misali, za ka iya saita harshen bitarka zuwa sabon harshe don amfani da tda-baƙi (idan akwai) – don koyon yadda za ka aikata hakan, duba Sauyawa tsakanin harsunan mabambanta ta saita harshen bita

    Don cire wannan zazzagewar:
    1. A kan mashigar Fara, nuna zuwa Saituna sannan ka kuma danna Matattarar Manhajar Kwamfuta.
    2. Danna Ƙara/Cire Shirye-Shirye sau biyu.
    3. A cikin jerin shirye-shiryen da aka girka yanzu, zaɓi Microsoft Office Proofing Tools 2013 - [Harshe] sannan ka danna Cire, Cire, ko Ƙara/Cire. Idan wani ƙaramin allo ya bayyana, bi umurnan don cire shirin.
    4. Danna Ya yi don tabbatar da cewa kana son cire shirin.