Internet Explorer 11 ga Gwanayen IT da Masu Gina ta Windows 7
Mafi sauri. Mafi tsaro. Internet Explorer 11 shine yababben burauza don Windows 7.
Muhimmanci! Zaɓar wani yare da aka rattabo a ƙasa zai mauar da ɗaukacin shafin a wannan yaren.
Nau'i:
11.0.0.0
Kwanan Watan Da Aka Wallafa:
2019-07-26
Sunan Fayil:
IE11-Windows6.1-x86-ha-latn-ng.exe
Girman Fayil:
29.2 MB
Maƙalolin KB:
Mafi sauri. Mafi tsaro. Internet Explorer 11 shine yababben burauza don Windows 7.Nau'ukan Tsarin Na'ura Da Ke Yi
Windows 7 Service Pack 1
- Furoseson/ Kwamfuta: Kwamfuta mai ɗauke da furoseso 233MHz ko sama (An shawarta furoseson Pentium)
- Ƙwaƙwalwar ajiya: 512MB
- Sararin Rumbun Ajiya:70MB
- Allon kwamfuta: Babban VGA (800 x 600) ko allo mai haske da yawa tare da launuka 256.
- Wayoyin haɗi: Haɗin Modem ko Intanet; Linzamin Microsoft, Microsoft IntelliMouse, wata na’urar nuni mai jituwa.
- Danna maɓallin Zazzage a kan wannan shafin don fara zazzagewa.
- Yi ɗaya daga cikin abubuwan da suke tafe:
- Don fara sanyawa nan-da-nan, danna Buɗe ko Kunna wannan shiri daga wurin yanzu
- Don kwafin saukewar a kwafutarka don sanyawa a wani lokaci a gaba, danna Adana ko Adana wannan shiri a rumbun ajiya